Advertisment
notice

Za’a Fara Daukar Sabbin Ma’aikatan Yan Sanda

Sponsored Links

Rundunar Yan Sanda nigeria zasu bude shafin daukar sabbin Ma’aikata

Yan Sandan nigeria tare da hadin gwiwar police service commission zata bude shafin daukar sabbin Ma’aikata na shekarar 2022

Ga masu sha’awar cika wannan aikin sai su zauna cikin Shirin cika wannan aikin

Za’a bude shafin daukar sabbin Ma’aikatan ne ranar litinin Mai zuwa wato 5 August 2022

Sannan Kuma zasu rufe shi ranar 26 ga watan September 2022

Hukumar tana Kara sanar da cewa daukar Ma’aikatan kyauta ne babu wani kudi da Za’a biya kafin a daukeka
Hukumar tace duk Wanda ya naimi kudi daga gareka zaka iya Kai karar sa garesu ta Hanyar Kiran wannan Number 08100004508 ko Kuma in kana naima Karin bayani akan aikin ko daukar Ma’aikatan

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button