Sir Ahamadu Bello Foundation Zasu Bayar Da Tallafin Karatu
SIR AHMADU BELLO MEMORIAL FOUNDATION
An Fara Shirin bayar da tallafin karatun digiri na biyu Dana diploma
An Fara cikawa wannan tallafin ne ranar 30/June/2024
Shirin bayar da tallafin karatun zai bawa mutane kimanin 200 tallafin kudin karatun
Foundation din dai yayi bayani cewa zasu zabi wadanda suka chanchanta a Basu wannan tallafin sune zasu tallafawa
Zasu bayar da tallafin ga matakin karatu na digiri ta farko da Kuma manyan Dalibai difloma na kasar Yan yankin arewancin nigeria cikin jami’a da masana kimiyyar kere-kere.
‘yan takarar da aka shigar dasu a cikin darussan kimiyya da fasaha a jami’o’in gwamnatin da difloma ne kawai suka chanchanchi samun wannan tallafin
Hanyar da zaka bi domin cika wannan tallafin shine
Zaka tura dukkan wasu takaddun ka zuwa wannan Gmail din dake kasa
Sabmfscholars@gmail.com
Fatan alkhairi
Also Read: Yadda Zaku Nemi scholarship a Npower Global citizen.