Advertisment
News

Hukumar Npower Bangaren Bayar Da Rance kudi Sun Fitar Da Hanyar Da Zaka Kai Kokenka Garesu Cikin Sauki

Sponsored Links

Hukumar kula da harkokin Npower bangaren bayar da kudi Wanda ake Masa lakani da nexit programmes zasu iya Kiran lambobin wayar dake kasa ko jikin photo da Muka Sanya a tsakiyar post din Nan domin Daukar Number wayar da zaka iya Kiran su ka musu tambaya akan kowane irin Abu da ya shige maka duhu

Ita dai wannan number sai iya Wanda suke cikin shirin Nexit wato Wanda Npower zasu bawa bashin kudi

092203102
018888340
018888148
018888189

Ko a shafin Twitter
@npower Ng
Facebook
Npower

Fatan nasara ga Wanda suke cikin shirin

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button