Advertisment
MTN PROMO

Yadda zakuyi connection na StarkVPN.

Sponsored Links

Yadda zakuyi connection na StarkVPN.

Da farko Bayan kunyi download na StarkVPN dole Sai kun saita ta kafin ta Fara Aiki.

Kafin ta Fara Aiki dole Sai Kunbi matakai guda uku.

Mataki na farko, Bayan kunyi download Kun Shiga zaku nemi Wajen da aka rubuta.
Tweaks: None saiku Danna domin zuwa mataki na gaba.
Duba hoton dake kasa don tabbatar da kungane Wajen dana fada.

Mataki na biyu Bayan Kun Shiga Tweaks: None zai Nuno muku kamar haka: kalli hoton dake kasa.

To zaku zabi MTN 100 MB DAILY 2022.

Mataki na uku: zakuga akasa an rubuta disconnected. Kamar yadda photon kasa ya nuno.

Saiku Danna disconnected saiku jira zasu Nuno muku wani rubutu saiku Danna okay ku sake jira zakuga yayi connected kamar haka.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button