notice
Sule Lamido University Zasu Koma Bakin Aiki Duk Da ASUU Suna Strike
Sponsored Links
Jami’ar sule lamido Dake jihar jigawa sun kauracewa yajin aiki mallaman Jami’a
Makarantar dai anjima ana alakanta ta da hakan saboda gwamnatin jihar tace zata daina bawa mallaman makarantar Albashin su
Wanda tuni mahukunta makarantar suka zauna zaman meeting sosai Wanda sai a ranar talata Suka cimma matsaya ta dawowa bakin aiki
Zuwa yanzu dai hukumar makarantar ta fitar da kalandar Fara aiki
Mahukunta makarantar sun bayyana ranar kowama makarantar
Zuwa yanzu dai har Dalibai sun Fara registration na makarantar
Ga yadda jadawalin kalandar makarantar Nan ya kasance ce
Also Read: Ma’aikatar Bayar Da Tallafi Da Walwala Da Jinkan Yan Nigeria Ta Fitar Da Sanarwa
Sponsored Links