Sabuwar Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Bashin Nirsal Agsmeis


Shafin Agsmeis yayi update na website dinsa inda ya dawo da percentage a Neman rancen kudaden sa
Zuwa ga Sabbin shiga Tsarin Agsmeis a baya sunce matakin naiman rancen yanzu Haka Sundawo da shi inda suke bukatar Neman ka ya Kai 92%
Bayan Haka Kuma Abubuwan da suke bukata Mai Nema ya mallake sune
Kamar hakan
Training complete
Business plans
Grantor
Loan information
Loan amount
Bayan haka Kuma sun sake Jarrabawar tantancewa ga Wanda suke naiman rancen Wanda suke Kiran sa da
1.free assessment
- Assessment
Rashin cika wadannan ka’idojin zai haifar maka da matsala ga tsarin
Inda zaka Sami gazawar samin 100% zaka tsaya a level din 92% kadai
Bayan haka da yuwuwar zasu dawo da yin assessment test daga baya
Dukkan Wanda yayi register yanzu zaiga status nasa yakai 58% sabanin a baya zakaga Yana 17%
Tsofin cikawa Kuma babu ruwan su day bin wannan ka’idojin gaba daya domin su sunkare komai, da Wanda Yake da 75%,83%92% da Kuma 100% duk daya ne babu wani banbanci Amma a iya tsofin cikawa kadai ne hakan babu wata matsala kawai su jira approved
Approve is loading….
Insha Allahu
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.