Advertisment
notice

Gwabnatin jahar kaduna ta fidda jerin sunaye na Wanda zata bawa fanaho da gratuti.

Sponsored Links

Gwabnatin jahar kaduna ta fidda jerin sunaye na Wanda zata bawa fanaho da gratuti.

Hukumar bada fanaho wato pension Awarding fund ta jahar kaduna karkashin Gwabnatin jahar kaduna tana Neman jerin wasu ma’aikata Wanda Sukayi Mata aiki sannan sukayi retiya domin ta biyasu hakkinsu.

Wannan hukumar tana sanarda wadannan tsofin ma’aikata dasu garzaya zuwa ofishin su domin a tantance su kafin a biyasu hakkinsu, sannan akwai Wanda suka mutu wannan hukumar tana sanar da iyalan Wanda suka mutu da su garzaya suje Domin a tantance su sannan an Basu hakkinsu a matsayin su na magada…

Zamu a jiye muku PDF Wanda yake dauke da Jerin sunaye Wanda za’a bawa wannan fansho,
Bayan Kun sauke shi ya zuwa wayarku zaku ga sunan tsohon ma’aikata, sunan karamar hukumar, Number fansho, shekaran da akayi fansho da batch.

Zaku je da muhimman takardu takardu domin tantancewa.

Danna shudin rubutun dake kasa domin saukewa jerin sunaye.

Nan Zaku Danna

Muna muku fatan nasara.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button