Advertisment
support

Yadda Ake Cika Form Din Npower Na Masu Ssce Qualifications Zuwa Wajen Training Center Din Su

Sponsored Links
An Fara cika form din Npower na masu ssce qualifications
Duk Wanda akayi development dinsa wajen aiki zaije sectaria din garin su
Zasu bashi form zai cika 
Abubuwan da ake bukata wajen cika form din
Bvn printing out
2passport
Development posting photos
Ma ana dashboard din wajen da akayi development dinka)ki
Ga yadda ake cika form din
1Personal details
2Banking details
3Training center
Wadannan sune step din da ake cikawa a form din
Cikawar Kuma Bata da wahala
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button