General
Nigeria zata sake Mika Abba kyari ga America
Sponsored Links
Nigeria zata Mika Abba kyari ga America idan bukatar hakan ta taso,
Abubakar malami daya daga cikin ministan shari’a na Nigeria, shine ya bayyana hakan yayin fira da gidan talabijin.
Yace hukumar nauyoyi ta Nigeria tana aiki da hukumar FBI ta kasar America Kan zargin Abba kyari da Roman abbas da akeyi bisa aikata damfara ta internet,
Yace wannan al’amari ne daya shafi kasa da kasa Kuma Ana samun cigs me kyau a wannan binciken.
Ya Kara da cewa akwai abubuwa da yawa dasuke Yi ciki harda batun zasu iya Mika Abba kyari ga hukumar America wato FBI.
Hukumar Yan sandan Nigeria sun Fara bincikene akan abba kyari bisa wasu bayanai dasuka fito biyo Bayan kana hushpuppi Wanda yanxu ke tsare a cikin kurkukun america
Sponsored Links