Advertisment
support

Zanith Bank Zai Bayar Da Horo Ga Yan Kasuwa

Sponsored Links

Zenith Bank cikin Shirin hustle bootcamp zasu bada horo ga Yan kasuwa.

Bankin zenith Bank bankine Wanda yake da shiyoyi a dukkan fadin kasar Nan yanxu ya fidda Shirin bawa kananun Yan kasuwa horo yadda zasu bunkasa kasuwanci domin samun tattalin arziki me dorewa a kasar Nan.

Wañnan Shirin zai dauki makonni Ana bada horo ga dukkan Wanda suka cike.

Awajen cikewa ana so kowa ya amsa tambayar abinda aka nema ya amsa Dede saboda haka aka ware akalla mintuna 30 ga Wanda zasu cike.

Tabbacin tsaro.
Ga dukkan bayanan da za’a cike Wannan bankin na zenith ya dauki alkawarin Kare su sannan bazai Bari ayi amfani dasu awata hanya ta daban ba.

Shiga Nan Domin Cikawa

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button