support
Shafin Cika Tallafin Ng-Cares Na Jihohin Da Har Yanzu Ake Cikawa
Sponsored Links
Har Yanzu Ana cigaba da cika tallafin Ng-Cares na wasu jihohin yayinda wasu jihohin Kuma sun rufe shafin cika tallafin
Zuwa yanzu jihohin da shafin cika tallafin nasu yake abude sune kamar Haka
>Adamawa state
>Bauchi state
>Borno state
>Benue state
>Gombe state
>Jigawa State
>Katsina state
>Kogi state
>Kwara state
>Niger state
>Platue state
>Sokoto state
>Taraba state
>Yobe state
>Zamfara state
Wadannan state din sune jihohin da har yanzu shafin cika tallafin Ng cares dinsu abude yake
Ga duk masu sha’awar cika wannan tallafin zaku shuga wajen da aka rubuta apply na kasa
Sponsored Links