Advertisment
support

YADDA ZAKA HANA OPERA DINKA NUNA MAKA ABUBUWAN BATSA LOKACIN DA KAKE AMFANI DA ITA

Sponsored Links
Assalamu alaikum
jama a masu bibiyar mu muna Muku barka da wannan Rana muna Muku fatan alkhairi
a yau muna tafe da yadda zaka hana opera Dinka Nuna maka sexy pics or sexy videos Amma bawai kowane lokaci hakan zai kasance ba idan kana gani sosai hakan zai ragu kadaina gani idan Kuma baka gani hakan zai taimaka maka wajen rashin ganin sa
sannan Kuma ka sani Dan kayi wannan setting din idan kayi search na abinda ya shafi batsa hakan bazai hanaka gani ba
Yanzu dai fari mu Fara
step na farko zaka shiga opera din kake son amfani zaka ga wajen setting kamar Haka
👇👇
Sai ka Shiga wajen da aka rubuta search setting
Bayan kashiga zai nuna maka waje kamar Haka
Sai ka duba wajen da aka rubuta 
Safe search filters
Idan kaje zakaga yana show explicit results
Sai ka maida shi zuwa hide explicit results
Bayan ka mayar da shi hakan sai ka koma Chan kasa zakaga waje kamar Haka 
Sai kayi save shikenan kagama setting din ka
Sai kaci gaba da aikin ka
Allah ya bamu sa a
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button