Yadda zaku cike aiki daga IHS Technical skills acquisition 2022.
Yadda zaku cike aiki daga IHS Technical skills acquisition 2022.
IHS Tower babban kamfanin sadarwa ne Wanda kasashen Afirika, Europe da middle East ke amfani dashi Wajen sadarwa an kirkiri wannan kamfanin sadarwa ne a 2021, Ahalin yanxu wannan kamfanin na sadarwa ya bude hedikwata a Nigeriya, Cameron, Cote d’oeuvre, Zambia da Rwanda.
Wannan kamfanin yana da hadin gwiwar kamfanin MTN da Etisalat Yana da hedikwata akalla 23,300 a afrika.
Yakamata kowa ya sani wannan aiki ne sannan Kuma tare da bada horo.
Hedikwata su jahar Lagos,
Suna daukar graduate su Basu horo da aiki na akalla Wata 5.
Dagane da bada horo da aikin.
.Wannan shirin Shirin Yana bawa graduate horo na akalla Wata 5 ga Wanda Sukayi karatu a bangaren engineering.
.wannan kamfani suna bawa graduate horo domin su samu basira iya aiki, nazari da hangen nesa a bangaren na’ura.
. Zuwa karshen wannan shiri Ana bukatar graduate ya samu abinda zai dogara dashi a rayuwarsa.
Abunda ake bukata wajen cikawa wannan aikin da horon..
- Ana bukatar duk Wanda ya Gama karatun digiri ko HND, Wanda ya Gama da second class lower division, second class Upper credit ga Wanda suka gama da HND. A bangaren
Electrical Engineering, Electrical & Electronic Engineering, Mechanical Engineering, Civil Engineering, Mechatronics, Applied Physics (with Electronics concentration), Telecommunications Engineering. - Ana bukatar a tabbatar angama NYSC.
- A samu kwarewar aiki ta akalla shekara uku.
Ranar rufewa: haryanxu Basu fada ba
Danna shudin rubutun dake kasa domin gamawa.
Nan zaku shiga