Advertisment
Job

Yadda zaku cike bada horo daga first bank ga Wanda Suka gama karatu

Advertisment

Yadda zaku cike bada horo daga first bank ga Graduate.

Bankin first bank Wanda yayi suna a kasar nigeria ya sanar da bawa matasa horo tare da Basu damar aiki dashi ga dukkan Wanda suka samu nasarar samun wanann horo.

Wannan bankin na first bank zasu taimakawa matasa da horo tare da taimakonsu da Basu damar aiki.
Kafin mutum ya cike wannan aikin dole ne sai Yana da Kwarewa a bangare na kasuwanci.

  1. Yana da Kwarewa a bangaren kasuwanci na Enterprenuerial.
  2. Yana da Kwarewa a bangaren bunkasa tattalin arziki.

Abubuwan da ake bukatar su kasance suna da su.

  1. Ya kasance suna da digiri sannan sun Gama da second class honor ko lower class division, ko suna da HND Wanda suka gama da Upper credit a kowanne bangare.
  2. Ya kasance Basu haura shekaru 27 ba.
  3. Su kasance suna da credit biyar a SSCE nasu dole ne su kasance suna da English da mathematics.
  4. Dole ne ya kasance sun Gama NYSC nasu.

Za’a rufe cikewa wanan horon a ranar biyar 5 ga watan August 2022.

Danna shudin rubutun dake kasa domin cikawa.

Apply now

Ku taimaka ku sanarwa ga dukkan Wanda kuka San ya Gama karatun digiri ko HND domin ya samu wanann damar.

Muna muku fatan nasara

Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Advertisment

Join our WhatsApp group for more information


<
Back to top button