Advertisment
Job

yadda zaku nemi aikin bada horo da talalfi daga gidauniyar Aliko Dangote

Horo daga gidauniyar Aliko Dangote

Sponsored Links

Yadda zaku nemi aikin bada horo da tallafi daga kamfanin Dangote.

Gidauniyar shahararen Mai kudin Nan Dan afrika Wanda akafi sani da Aliko Dangote tare da hadin gwiwar kamfanin VDMA sun fidda sanarwa Fara cike bada horo tare da tallafi ga matasan kasar Nigeria domin fidda matasa daga kangin talauci da zaman banza tare da kawo cigaba ga Yan kasar ta nigeria.
Wanan gidauniya ta Dangote zata bada horo ga Wanda Sukayi karatu dama Wanda Basu taba karatu ba.
Shi wanna horo na gidauniyar Dan gote tare da hadin gwiwar kamfanin VDMA an tsara shine Akan bangaren mechanical engineering da electrical Technology ga matasan Nigeria Wanda Sukayi karatu dama Wanda Basu Yi ba.
Lokacin bada horo a takaice zai Kai Wata goma Sha takwas 18 months.
Wanan horo zai hada da akarance da Kuma a aikace wato both in theory and practical.
Sanan Bayan angama horo akwai gwaji ga Wanda Sukayi wanna atisaye.
Wanann horo an tsara shine ta hanyar kayaceciyar fasaha, inginan zamani, kwararrun malamai sanan da kyawawan ajijuwan karatu.

Kwasa kwasan da za’a Yi horo akansu sun hada da:-

  1. Gajeran kwasa kwasai ga Mechanical Programme,
  2. Gajeran kwasa kwasai ga Electrical Programme,
  3. Cikkyakyan kwasa kwasai ga Trade Vocational Training Mechanical Programme,
  4. Wata 7 ga advanced training which last between 2 and 4 weeks,
  5. Wata 30 ga professional, dual full trade vocational training course.

Ranar rufewa wanna horo zai Zama ranar:
30 ga wannan watan da muke ciki na April a cikin wanan shekaran.

Dannan nan domin cikawa
👇👇👇👇👇

https://forms.office.com/pages/responsepage.aspx?id=HEXDlrgNGU-Ir1ywbApD_jwvlurfivZKj0sSfmIVUL9UN1ZSVlZEQlJTNFlFTVo1TVdHQjRVUTc5SS4u

danna nan domin Shiga WhatsApp group namu

https://chat.whatsapp.com/DNgEAjKAuLD70JRiNURwup

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button