Advertisment
notice

Yadda zaku duba ko kunyi nasarar samun aikin Yan sanda Wanda aka turawa invitation card don zuwa training

Sponsored Links

Hukumar Yan sanda ta fidda jerin sunaye Wanda Sukayi nasara..

Hukumar Yan sanda ta kasar nigeria ta fidda jerin sunaye Wanda Sukayi nasarar samun Shiga aikin na aikin Yan sanda,

Kamar yadda hukumar ta sanar wanann jerin sunaye na Wanda Sukayi screening na bangaren lafiya karkashin aikin yan sanda.

Wadannan mutane Wanda Sukayi gwaji a bangaren lafiya Wanda adadin su yakai 10,000 na matsayin Yan sanda bangaren constable.

Wannan hukumar ta Yan sandar Nigeriya ta sanar da duk Wanda suka tabbatar sunyi gwajin na bangaren lafiya dasu hanzarta domin suje halarci training Wanda zai gudana Nan da 25th ga watan July shekara ta 2022.

Ana bukatar duk Wanda zaije wannan Wajen bada horon ya tabbatar yayi print na invitation slip nasa awajajen da aka ware domin bada horo.

Yadda zaku duba dashboard naku domin KU fidda invitation slip naku

Danna shudin rubutun dake kasa domin KU fidda invitation slip naku.

muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button