Advertisment
General

YADDA ZAKU KIRKIRI CV TA HANYAR AMFANI DA WAYARKU

Sponsored Links

SHIN MINENE CURRICULUM VITAE?

curriculum vitae CV a hausa, zamu iya cewa ajiye kudin takaddu na karatu, Wanda y hada da bayanan fasaharka kamar koyarwa, kyautar girmamawarka daka samu, wani abu daka wallafa koka kirkira.
YAYIN KIRKIRAR CV A KULA DA WADANNAN ABUBUWAN:-

  1. bayanan ka da adirenshin ka,, kusan kowanne CV Yana farawa ne da bayanan ka da adirenshin ka, sanann yayin cikewa a kiyaye saka abinda y danganci addini, sunnan iyali da sauransu,
  2. bayanan iliminka kamar certificate, a tabbata yayin cikewa asa matsayin certificate kamar PHD. wato Dr., master da professor dasauransu,
  3. kwarewarka akan wani aiki Wanda kayi ka gama, misali kayi koyarwa a Wata makaranta zaka rubutu sunan makaranta shekarar daka yi kana wannan aiki da Kuma shekarar gamawa,
  4. wani abu daka wallafa koka kirkira, ko wani yare Wanda y danganci wannn aikin dakake nema da sauran su.

GA MISALIN CV KAMAR HAKA:

MATAKI NA FARKO:-

Name: Muhammad Adamu,
Dubantu Quarters hadejia jigawa state,
house no:341.
behind agumau Islamic primary school.

wannan shine cikakken adreshi Amma idan da akwai Kari zaku iya karawa,

MATAKI NA BIYU:-

Sai nagaba educational carrier:

I attend Hudu Islamic primary school hadejia 2002-2008.
I attend senior scandary school sambo Hadejia ssssh 2012_2014
yayin cike sunan skul a rubuta cikyakyan sunan sannan Sai ayi abbreviation 2012_2014

I also attend JIGAWA STATE polytechnic dutse JiGpoly 2014-2016
I read public administration
then I attend federal University dutse 2016-2020
I read BcS economic

MATAKI NA UKU:-
ABINDA AKA CIMMA KAMAR KWAREWA DA WATA KYAUTAR GIRMAMAWA DA AKA SAMU:-

I teached in Usman mai dashi primary school hadejia under the progress of Npower 2016-2019
I also accept reward as a best teacher during my Npower program

to haka dai ake hada CV wato curriculum vitae.

WANNE APPLICATION NE YAFI DACEWA NAYI AMFANI DASHI WAJEN KIRKIRAR CV ?

Ga dukkan me kirkirar CV Yana da kyau yayi amfani da WPS OFFICE zamu ajiye link na application din saiku shiga kuyi download. Ga shinan link din a kasa.!

👇👇👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=cn.wps.moffice_eng

ga link Nan zamu ajiye na bidiyon yadda ake kirkirar CV ga dukkan Wanda yake son ganin yadda ake kirkira ta hanyar gani da Ido.

👇👇👇👇👇

https://youtu.be/ykjBxrQuh6Q

domin Karin bayani zaku iya shiga WhatsApp group namu ga link a kasa.

👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/JdwcWNecztCIJt8g2meNgU

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button