support

Ansake Bude Register RRR Wanda Za’a Bayar Da Tallafin kudi Na Tsawon Wata 6

Gwamnatin Tarayya ta Nigeria ta sake bada damar yin register na RRR CODE Wanda zata bayar na tsawon wata shida ga Wanda suka Sami damar shiga Tsarin tallafin
Sannan zata Rika bayar da 5k duk wata Wanda a baya an cika wannan tallafin yanzu Kuma ta sake budewa wasu state din domin su qara cikawa

Yanzu dai wannann sune state din da aka BaDOsu damar kara cikawa

Kastina State
Jigawa State
Kebbi State
Nassarawa State
Sokoto State
Taraba State
Ebonyi State
Cross River State
Bayelsa State
Kwara State
Rivers State
Osun State

Sannan duk Wanda yasan ya cika na baya yanzu ba a bashi damar ya Kara cikawa ba
Wadanda Basu cikaba har aka rufe sune aka bawa damar cikawa

Yanzu ga code din Nan na jihohin da aka Basu damar cikawa
Kowa sai ya duba na jihar sa tare da area din Wajen da yake

Jigawa State code

Katsina state code

Nasarawa state code

Osun state code

Rivers State code

DOWNLOAD PDF ALL NIGERIAN STATE CODE FOR RRR REGISTER

Fatan nasara

Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button