Advertisment
Job

Yadda zaku nemi aikin jirgin Sama na kamfanin Qatar airways

Sponsored Links

Yadda zaku nemi aikin jirgin Sama na kamfanin Qatar airways.

Qatar airways ya kasance kamfanin jirgin Sama Wanda be Dade sosai da kamfuwa ba Kuma ya kasance Yana zirga-zirga ne a iya kasashe guda shida kawai 6, sanna Qatar airways ya kasance Yana da masaukai kusan guda 160 Wanda suke acikin map na tsarin jiragen duniya. Saide akwai manya wajajen na masaukai jiragen Qatar airways Wanda suka kasance na musamman sanan Mafi muhimmanci sune kamar haka:

 1. Five-star airport, 2. Hamad International Airport in Doha,
 2. the State of Qatar airways.
  Awannan lokacin kamfanin na Qatar airways ya kudurci daukan sabbin ma’aikata Wanda zasuna kula da harkoki kamar haka.
 3. Zasuna kula da tashin jirgi, shige da ficen jirgin, shirgar fasinja akan lokaci cikin jirgin dasauransu.
 4. Wanda zasu na taimakawa matafiya musamman Baki Wanda Basu taba tafiya a jirgi ba, sanar dasu dokokin jirgi da sauransu.
 5. Wanda zasu sanarwa da lokacin tashin jirgi, kula da tickets na jirgi, lokacin sauka da tashin jirgi dasauransu.

Ga dukkan me bukatar wannan aikin na Qatar airways dole ne ya mallaki wadannan abubuwan kamar haka:-

 1. Dole ne ya kasance yayi karatu har matsayin jami’a ma’ana Yana da Bachelor’s Degree ko HND certificate.
 2. Dole ne ya kasance Yana da a kalla kwarewar aiki ta shekara biyar 5,
 3. Dole ne ya iya turanci a rubuce da karance,
 4. Ya kasanc Yana da Kwarewa a iya tafiyar da customers yadda ya kamata, ta hanyar aiki da Kuma kula da jakar mutane,
 5. Ya kasance Yana da Kwarewa a Kan harkar na’ura me kwakwalwa wato computer.

Wajen aikin Port Harcourt and River State.
Lokacin rufewa:14 April 2022

Danna Nan domin cikawa
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

APPLY NOW

Shiga WhatsApp group namu
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

WHATSAPP GROUP

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button