Advertisment
Job

Yadda zaku Nemi aiki a babban gidan jaridar na duniya wato BBC Hausa matsayin me daukar rahoto.

Sponsored Links

Yadda zaku Nemi aiki a babban gidan jaridar na duniya wato BBC Hausa matsayin me daukar rahoto.

Babban gidan jaridar na duniya Wanda kowa ya sanshi wato BBC Hausa ya sanar da daukan sabbin ma’aikata Wanda zasuna bada rahoto Akan abubuwan da suke faruwa a kasashen Hausa Dama sauran kasashe na afrika da duniya Baki daya.
Wannan kamfanin na gidan jaridar ya bunkasa ayyukansa ta hanyar daukaka yarukan da suke gudana a afrika daga guda shida 6 zuwa Sha biyu 12 hakama sun bunkasa ayyukansu a wannan yankin na afrika, BBC Hausa na son bunkasa kananun masu son Zama Yan jarida maza da Mata dake a yankin afrika zuwa matakin duniya ta hanyar Basu dama suyi aiki tare da su ayarensu na haihuwa.

Shin amatsayinka na Wanda yayi nasara samun wanann aikin na jarida wanne alhakine akanka?.

Wannan gidan na jarida zai bukaci kana buncike, bada rahoto, rubutu, fasara yare, Sanja rubutu ko kawo sabon labari ko shirye shiryen wannan kamfanin domin bada gudunmawar musamman a bangaren muhawara da sauran tsaruka na shirye shiryen wannan gidan jaridar.
Za’a bukaci ku gudanar da shiri da na’ura sauti ko babu na shiri, gudanar da muhawara zaman tattaunawa da sauran gidan jaridar ko wani mutum na musamman.
Za’a bukaci ka wallafa labarai Bayan ka tantance su sannan ka Ware ainahin abunda ya kasance domin wallafa labarai na kwarai.
Za’a bukaci ka bada rahoto na abinda yake faruwa a duk inda kake a afrika ne ko ingila ko Kuma duk inda kake a duniya.

Akwai bukatar Wanda yayi nasara ya samu Kwarewa a yaren Hausa da turanci ta yanda zai iya magana sosai da kowanne mutum aduk inda ya samu kansa.

Wannan matsayin na me wallafa labarai za’a bukaci mutum ya kasance Yana da kyakykyawan murya ta yadda akowane Hali yake zai iya bada rahoto Kuma muryarsa ta fita da Dadi tare da kyakykyawan tsari.
Zai Zama dole ka iya rubuta da karatu a harshen Hausa da na turanci sannna zaka iya fassarawa da Sanja labarai zuwa wani yaren na daban.
Za’a bukaci ka bada rahoto musamman a bangaren Hausa sannan da kyakykyawan fahimtar yaren, tarihinsa, siyasarsa, mu’amalar mutanen hausa sannna wanne kalubale ko cigaba wannna yaren yake samu.
Za’a bukaci kasan wasu abubuwan na jahohin afrika da kasar england kamar harshensu, tarihinsu da sauransu.

cike makamantan irin wannan aikin ga link Nan a kasa.

Danna alamar apply now dake kasa domin cikawa
👇👇👇👇👇

APPLY NOW

Ziyarci shafukanmu na
WhatsApp group 1


Facebook page


WhatsApp group 2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button