News
Kona Babura 1,500 a Abuja: Hukumar ‘Yan Sanda da VIO Sun Dauki Mataki
Sponsored Links
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya reshen Abuja babban birnin tarayya, tare da Hukumar Kula da Lafiyar Ababen Hawa (VIO) da wasu hukumomi sun hada hannu domin kona babura guda 1,500.
Dalilin Kona Baburan
Sun bayyana cewa za a kona baburan ne saboda jama’a na amfani da su wajen aikata laifuka. Tuni an haramta amfani da babura a cikin kwaryar birnin Abuja.
Karya Dokar Hana Babura
Duk da haramcin, wasu masu kunnen kashi sun ci gaba da amfani da babura a cikin garin. Wannan ne ya sa hukumomin suka yanke shawarar kona baburan domin zama darasi ga mutanen da ke karya dokar hawa babur a cikin garin.
Karin Labarai
Domin samun karin labarai, ziyarci: Matakai Guda Hudu da Zakabi don Samun Tallafin Kudin RRR na Tsawon Wata Shida 5000.
For more news, click the link below: www.ginsau.com.ng.
Sponsored Links