Advertisment
News

subhanallah Wata Mata Ta Kona Gidan Tsohon Mijinta Saboda Kishi

Sponsored Links
Subhanallah  ke duniya Ina Zaki damune ??
Wannan rashin imanin har Ina ??
Wata Mata take son kashe tsohon mijin ta
Tsohuwar matar tasa dai Yar nasarawa state ce inda ta taso tindaga nasarawa state har zuwa kaduna state don ta kone gidan mijin nata 
Kuma tayi nasarar kona gidan mijin nata 
Mijin nata yayi bayanin Kan zamantakewar auren nasu yadda ya ta kasance da tsohuwar matar tasa tun Kan su rabu har zuwa lokacin rabuwar su
Inda itama gefe guda ta amsa laifin cewa lallai itace ta Kona gidan tsohon mijin nata misalin karfe 10 na dare
Ga dai bidiyon Nan a kasa ku kalli yadda abin ya kasance

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button