News
YAN SANDAN ABUJA DA V I O ZASU KONA BABURA GUDA 1,500 A ABUJA
Sponsored Links
Rundunar Yan sandan Nigeria reshen jahar Abuja babban birnin tarayyar Nigeria da Kuma hukumar kula da lafiyar ababen Hawa vio da wasu hukumomi sun hada hannu domin Kona mashina guda 1,500
sun bayyana cewa a za a Kona babura din ne domin jama a na amfani da su wajen aikata laifuka Kuma tuni an Haram ta amfani da babura a cikin kwaryar birnin Abuja din
hukumomin since duk da Haramta amfani da babura da akayi a cikin garin hakan Bai Hana wasu masu kunnen kashi amfani da shi ba
hakan ne ma yasa zasu Kona babura din domin ya zamo darasi ga mutanen da suke karya dokar Hawa babur a cikin garin
click 👇👇
for more news
Matakai guda hudu da zakabi don samin tallafin kudin rrr code na tsawon wata shida 5000
Click 👇👇
http://www.ginsau.com.ng/2021/12/mataki-hudu-da-zaka-bi-don-samin.html
Sponsored Links