Advertisment
News

Anfara tura sakon karban bada bashin GEEP 2.0

Sponsored Links

Anfara tura sakon karban bada bashin GEEP 2.0
Minene Shirin GEEP 2.0, shirine Wanda Gwabnatin tarayya ta kasar nigeria zata bada bashi ga marasa galihu da marasa galihu tare da nakasassu acikin shi wanan tsarin na GEEP 2.0 ya hada da sassa guda uku 3 kamar haka:-

 1. Market-money,
 2. Trader-money,
 3. Farmer-money.
  Wanan Shirin na GEEP 2.0 Rance ne Wanda dole a mayar dashi a takaicacen lokaci kamar tsawon Wata 9.
  Sannan shi wannan tsari na bada aro bashi da ruwa sannan za’a maida shi tsawon Wata Tara 9.
  Kamar yadda kuka sani trader-money Shirine Wanda za’a bawa mutane matasa daga me shekaru daga Sha takwas 18 zuwa shekaru arba’in 40, Wanda za’a Basu Rance N50,000.
  Shi Kuma market-money Wanda za’a bawa matasa Mata da maza masu shekaru tsakanin shekaru Sha takwas 18 zuwa shekaru arba’in 40, domin tallafa musu ta hanyar bunkasa kasuwanci su da Kuma cigaba.
  Sannan na karshe market-money zai bawa matasa Mata da maza domin temaka musu ta hanyar noma da kiwo, bashin za’a bawa mutane matasa daga masu shekaru Sha takwas 18 zuwa ga masu shekaru arba’in 40.
  Muna muku fatan samun dacewa ga wannan tsarin.
  Ku kasance damu domin samun cikkyakyan bayani akan cike ciken tallafi da bashi, sanan scholarship da job opportunity etc.
  Shiga WhatsApp group namu.
  👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/DNgEAjKAuLD70JRiNURwup

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button