News
FRSC PASSING OUT PARADE

Sponsored Links
FRSC PASSING OUT PARADE TODAY
Hukumar kiyaye hadaruka ta kasa (FRSC ) Ta gudanar da passing out parade (POP) a yau ranar laraba 6 ga watan April na 2022 a dukkan cibiyoyin bayar da horo ta Ma’aikatar hukumar FRSC
shafin GinSau Yana Taya Yan uwa murnar passing out tare da musu Adda’ar Allah ya Sanya albarka acikin aikin su
Allah ya albarkaci rayuwar su
Allah ya Basu ikon taimakawa Yan uwa
Fatan nasara
kuyi join our telegram group for more information
@ginsau.com.ng
Sponsored Links