Advertisment
News

BIDIYO:- Yadda Mukayi Kidnapped Din Hanifa Kuma Muka Kasheta

Sponsored Links
Subhanallah abin akwai tsoron da tayar da hankali ga Mai Imani  lalle wannan mallamin nasu ya cika marar Imani ka tsaya ka kalli bidiyon Nan
An Kama Wanda sukayi kidnapped din yarinyar nan Mai suna haneefa
Yarinyar Bata wuce kimanin shekaru 5 ba a duniya
Abin ban mamakin ma mallamin makarantar sune yayi kidnapping din yarinyar inda ya naimi iyayenta da su bashi kudin fansa naira 6million Basu bashi ba
Har takai ga yaga asirin sa Yana naiman tonuwa ya kashe yarinyar yaje ya binneta
Yau 22 ga watan January Yan sandan jihar kano sunyi nasarar Kama Wanda suka aikata mummunan aikin Nan
Ga dai cikakken bayanin Nan daga bakin Wanda suka aikata hakan da Kan su
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button