Advertisment
Tech & Guide

Yadda Zaka Naimi Aikin A Ministry of Foreign Affairs

Sponsored Links

YADDA ZAKA NAIMI AIKIN

Mutum zai iya turawa da application online ko Kuma yaje hukumar yayi submitting din takardun sa

Step one
Ga Wanda zaije office din su
To ga address na office din nasu

Director of Technical aid corps, ministry of foreign affairs, No. 35, Alex Ekwuene way, Jabi District, P.M.B 102 Garki main post office, Abuja

Steps na biyu
Ga Wanda basa kusa da office Nasu ko Basu da sha’awar zuwa office din nasu zai iya tura musu da CV nasa ta wannan Address din :- Info@dtac.gov.ng

Duk kalar aikin da kake so zaka Sanya musu sunan aikin da kake so
Idan ta mail zaka tura zaka aika musu wajen subject zai kasance wajen da zaka rubuta aikin da kake so

Karin bayani
Ku Karanta takardar dake kasan post
Fatan alkhairi

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button