An Cigaba Biyan Ma’aikatan Npower Non-Graduate albashi
Assalamu alaikum jama a
Kamar yadda kuka sani muna sanar daku duk wani Abu da yake faruwa akan harkan Abubuwan cike cike ko biyan wani tallafi ko biyan wasu Abubuwan da dai sauran su
Yau muna muna tafe da sanarwa ma Aikatar Npower ta Fara biyan Ma’aikatan ta albashi
Ma’aikatan npower non-graduated wato masu ssce Qualification
Wanda rabon da abiya su Albashin tin watan September Amma yau cikin ikon Allah Ma’aikatar ta Fara biyan Ma’aikatan kudaden su
Suna biyan Albashin wata biyu 10k complete suna bayar da 20k
Duk Wanda Yake cin gajiyar npower yanzu yaje ya duba dashboard NASA domin tabbatar da wanne mataki yake
Amma ku sani zuwa yanzu ba kowa suka dorawa salary din nasa a dashboard nasa ba
Wanda Kuma yanzu Haka wasu har sunyi received alert na kudin su ma
Fatan nasara