Advertisment
notice

Shafin Nirsal Suna Sanar Da Masu Sha’awar cika bashin Agsmeis loan Portal Abude Yake Har Yanzu

Sponsored Links

Bankin bayar da rance kudi Nirsal suna ci gaba da sanarwa mutane masu sha’awar cika bashin Nirsal AGSMEIS loan cewa har yanzu neman rancen kudin na gwamnatin tarayya a bude yake. Za ka iya cike rancen kuma bashin zai kasance tsakanin naira miliyan 1 zuwa miliyan 3.

Ga masu sha’awar cika wannan bashin, zaku iya shiga wajen da aka rubuta “Apply Now”. Idan ba ku iya cikawa ba, zaku iya kiran wannan lambar ko ku tuntuÉ“e su ta WhatsApp domin su taimaka muku wajen cikawa: 09063570041.

Nirsal suna kara tunatarwa da kada ka bayar da kudi sama da naira 15k wajen cika wannan bashin. Iya abinda suka umarta a karba naira 15k ne wajen rajistar wannan bashin. Fatan alheri.

Also Read: Anfara Saida Form Na Makarantar Collage of Health Babura Dake Jahar Jigawa.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button