Kamfanin jarida zasu dauki sababbin ma’aikata a wasu daga cikin jahohin Nigeriya.
Kamfanin jarida zasu dauki sababbin ma’aikata a wasu daga cikin jahohin Nigeriya.
Kamfanin gidan jaridar Nageriya zasu dauki sababbin ma’aikata a wasu daga cikin jahohin da ake dasu acikin kasarnan.
Wannan gidan jaridar suna da babbar hedikwata a Abuja Wanda daga can wadannan ma’aikata zasu karban urmani sannan zasuna aika rahotanni idan wani abu ya faru ko Ana tunanin zai faru.
Wadannan jahohin sun hada da:
Jahar Nasarawa,
Jahar Kaduna,
Jahar borno,
Jahar Niger,
Jahar Kogi,
Jahar Kano,
Jahar sokoto,
Jahar Yobe.
Abubuwan da ake bukata wajen cikawa.
- Ana bukatar Wanda ya iya turanci Wanda zai iya magana da turaci sannan yake da gogewa a harshen sa.
- Wanda zai iya aiki cikin lokacin da aka bashi.
- Da Wanda zai iya jagoranta mutane.
- Wanda yasan wajen daya dace domin daukar shiri ko labari.
Yadda zaku nemi wannan aikin.
Ana bukatar duk Wanda Sukayi apply na wannan aikin daya tura CV nasa zuwa wannan Gmail address dake kasa.
Recruitmentconsult2022@gmail.com
Idan baka da curriculum vitae wato CV Shiga shudin rubutun dake kasa domin kirkirar naka yanxu ba wahala.
Nan zaku shiga
muna muku fatan nasara