News
Yadda Taron Addu’a Don Kasa Ya Kasance: Hotunan Wajen Taron Addu’ar Zaman Lafiya
Sponsored Links
Taron yiwa kasa Adda a Wanda gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyinsa
Inda manyan mutane masu rike da madafin iko na kasa suka halarcin taron
Inda manyan Yan kasuwa da Al ummar jihar suka halarcin taron
Taron ya kasance cikin filin Wasa na sani abacha take cikin birnin Kano
Wannan kadan daga cikin photos din taron ne
Kujira mu zuwa anjima domin Jin yadda ta Kaya a wajen taron
Allah ya qara zaunar da kasar mu lafiya
Shafin ginsau Yana Mika ta aziyyarsa ga iyalan da Yan uwa da almajiran mallam Ahmed buk bisa rashin babban mallami da akayi a kasa muna Adda ar Allah ya gafartawa mallam.
Also Read: Gobara Ta Lakume Kasuwar Nguru a Jihar Yobe
Sponsored Links