Advertisment
News

YADDA TARON YIWA KASA ADDA YA KASANCE FOTUNAN WAJEN TARON YIWA KASA ADDAR ZAMAN LAFIYA

Sponsored Links
Taron yiwa kasa Adda a Wanda gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyinsa

inda taron ya Sami manyan mutane ciki harda shugaban tarikar tijjaniyya na duniya

Inda manyan mutane masu rike da madafin iko na kasa suka halarcin taron
Inda manyan Yan kasuwa da Al ummar jihar suka halarcin taron
Taron ya kasance cikin filin Wasa na sani abacha take cikin birnin Kano
Wannan kadan daga cikin photos din taron ne
Kujira mu zuwa anjima domin Jin yadda ta Kaya a wajen taron
Allah ya qara zaunar da kasar mu lafiya
Shafin ginsau Yana Mika ta aziyyarsa ga iyalan da Yan uwa da almajiran mallam Ahmed buk bisa rashin babban mallami da akayi a kasa muna Adda ar Allah ya gafartawa mallam
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button