Advertisment
News

subhanallah gobara ta tashi a kasuwar nguru jihar yobe

Sponsored Links
labarin da yake fitowa yanzu daga nguru jihar yobe 
Yana cewa kasuwar garin nguru yau Allah ya jarabcesu da iftila’in gobara a cikin kasuwar garin yau
wadanda abin ya Fara faruwa a gabansu sunce gobarar ta Fara ne da misalin karfe 8 na safe na safiyar yau asabar
inda gobarar ta Fara daga bangaren Yan takalma da Yan robobi kawo yanzu de gobarar ta lakume shaguwa da yawa
tuni dai jami an Kai agaji da na kashe gobara suka Isa wajen
domin Kai nasu taimakon kashe gobarar
inda matasan gari harma da jami an Yan sanda duka suna wajen domin taimakawa wajen kashe gobarar inda Yan sanda suke Kara bada taimako wajen sake kawo tsaro a wajen
Allah ya kiyaye gaba
Allah ya mayar musu da alkhairi
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button