Advertisment
News

Mallam Ya Fasa Kwai Ya Bayyana Sunayen?Mutanen Sake Daukar Nauyin Yan Ta’addan Zamfara Da Sokoto

Sponsored Links
Wa azin mallam na dau Kam akwai zafi sosai a cikin sa
Saboda mallam ya tattaro bayanai sosai Wanda yayi donon silili a cikin sa akan ta addancin da akeyi a yankin zamfara s sokoto 
Mallam yayi Fadi yadda ta Kaya tsakanin Gwamnan Zamfara da abubakar kamarawa Wanda ya Fadi sunan wani babban Dan siyaya a jihar sokoto Amma daga bisani sai yace shi a a  baya Kuma tare da shi Bayan Jami an tsaro sun tattauna da shi
Bayan anyi Haka sai aka Sanya Yan media suna ta rubuce rubuce a media Kan cewa an Kama dan gidah bafarawa saboda Basa shiri da tsohon gwamnan jihar sokoto attahiru bafarawa 
Mallam ya fasa kwai sosai a cikin wannan jawabi nasa 
 
 
Inda mallam yace zabe Mai zuwa jam iyar adawa zatayi amfani ne da damar rashin tsaro na jihar domin taga taci zabe
Gadai bidiyon Nan ku kalla kuji yadda mallam ya fasa kwai

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button