General
Allah yayiwa sani Garba sk rasuwa fitatcen jarumin masana antar kannywood
Sponsored Links
Allah yayiwa fitatcen Dan wasan hausa rasuwa sani Garba sk
ranar laraba bayan yasha fama da gajeriyar jinya a cikin Kano
furodusa Abdul amart Mai kwashewane ya tabbatar da rasuwar tasa
sani Garba sk ya rasu ne a asibitin Muhammad Abdullahi wase dake nasarawa local government Kano
ya rasu ne ranar laraba da yamma
sani sk yakai 3years Yana jinya Amma a tsatstsaye yake jinyar sa
Amma jinyar ta tashi Masa sosai ne a cikin mako biyar din Nan da suka gabata
tun asali sani Garba sk Yana fama da jijyar sugar ne Wanda daga karshe ta haifar Masa fa ciwon Koda da hanta ta hada Masa da hawan jini
a baya dai ansha watsa labaran kancewa ya rasu
inda wani lokacin shi da Kansa yake musanta hakan
Sponsored Links