General
Yadda zaku cike sabon bashin Nirsal da aka sake budewa
Sponsored Links
An sake budewa shafin cikewa bashi Nirsal,
Ga dukkan me bukatar cikewa idan har baka taba cikewa ba ga yadda zakayi kacike cikin sauki.
- Akwai daga 500,000 zuwa kasa. Ga link nasa a kasa
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold - Akwai daga 750,000 Zuwa kasa.
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsme - Akwai me 3million ga link nasa a kasa
- https://nibloans.nmfb.com.ng/agsmeisnoninterestlending
Kafin mu Fara bayanin yadda zaku cike shin Minene bashin Nirsal ? Nirsal bashi ne da gobnati nigeria take badawa ta hanyar bankin CBN Ana bada bashin ne domin farfado da mutuwar jarin da mutane sukayi Rashi a shekaran 2020 saka makon annobar data addabi duniya.
Bashi ya kasu kamar haka:
MATAKI na FARKO zaka zabi daya daga cikin wadannan adadin guda hutun saika Shiga.
Zaka ga step 6 be
- Na farko zaka zabi wanne zaka cike Wanda idan kasan baka da babbar Sana’a ko kamfani to Ana zabar na farko, shi na farko Ana zabar sane ga masu son Fara kasuwanci.
To zai Nuno maka Application status zasu baka wasu referral number zaka iya ajiye su Amma ba wani amfani garesu ba. - Zasu Kai ka inda zakayi verify na bvn zaka saka number BVN naka guda 11 saika dalla validate dake gefe idan tayi verify saika Danna alamar next dake kasa.
- Zasu Nuno maka details na BVN naka Sai kayi next.
4. - Akwai daga 750,000 Zuwa kasa
- Akwai me 3million
- Akwai me 5 million.
MATAKI na FARKO zaka zabi daya daga cikin wadannan adadin guda hutun saika Shiga.
Zaka ga step 6 be
- Na farko zaka zabi wanne zaka cike Wanda idan kasan baka da babbar Sana’a ko kamfani to Ana zabar na farko, shi na farko Ana zabar sane ga masu son Fara kasuwanci.
To zai Nuno maka Application status zasu baka wasu referral number zaka iya ajiye su Amma ba wani amfani garesu ba. - Zasu Kai ka inda zakayi verify na bvn zaka saka number BVN naka guda 11 saika dalla validate dake gefe idan tayi verify saika Danna alamar next dake kasa.
- Zasu Nuno maka details na BVN naka Sai kayi next.
- Zasu Nuno maka Application form anan zaka cike mi zakayi da kudin idan sun baka shi misali zaka Fara sana’ar shagon carjin waya, zaka rubuta, zaka siyi generator a kasa zakaga Wajen saka kudin generator Sai ka saka, sannna zaka Kama hayar shago saika saka adadin kudin Kama shagon na waΓ±nan Wajen, zaka siyi Yar abar kida saika adadin kudin, sannan zaka saka kudin babbar Yar yawo da adadinta da sauransu.
- Anan matakin zasu Nuno maka kayi rantsuwa akan abin da ka nema idan an baka zakayi
- Anan Kuma zakuyi submit shi kenan.
https://chat.whatsapp.com/JdwcWNecztCIJt8g2meNgU
Join us at WhatsApp group
ππππ
Sponsored Links