Nyif wato nigerian youth investment fundSun fitar da short list na mutane dubu goma 10k da zasu bawa Tallafin Kudi karkashin Shirin bayar da Rance kudade na bankin nirsal bank wato microfinance bank Karkashin gwamnatin tarayyar nigeriaZaka iya Shiga wannan shudun rubutu na kasa domin dubawa ko ka Sami nasarar samun Shiga cikin mutane dubu goma da aka saki a short list din Danna nan domin duba list na NYIF