notice
An Fara Turawa Yan Bauchi Tallafin Kudi Na Ng-Cares

Sponsored Links
Ga Masu chin gajiyar Shirin jiya Alhamis aka Fara raba rabawa Wanda but Hanyoyin da aka gindaya a Shirin
Wadanda suka ci gajiyar Shirin sun hada da Yan kasuwa wadanda annobar covid-19 tayiwa kasuwanci su illa an saka kudin ne a cikin asusun masu chin gajiyar Shirin
Wadanda suka ci gajiyar Shirin zasu Sami tallafin don taimakawa wajen gudanar da sana’o’in su
Zasu Sami tallafin kudin kimanin naira 140k or 100k

Fatan alkhairi Yan uwa
Also Read: Sabuwar Sanarwar Akan Wani Sabon Tallafin Kudi Da Ake Cikawa
Sponsored Links