Advertisment
notice

Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Naimi Rancen Kudi Na Agsmeis Loan

Sponsored Links

Bankin microfinance bank wato Nirsal Bangaren Bayar Da Rance kudi Mai suna Agsmeis ya fitar da sanarwa

Mahukunta bayar da Rance kudi na Nirsal Mai suna Agsmeis Loan sun fitar da sanarwa cewa rashin Approve Na masu karban rancen kudin da mutane sukaga ba’ayi a yanzu

Ba daga sune ba matsalan
Sun Dora Alhakin hakan ga babban bankin kasa CBN
Wato Central Bank of Nigeria

Hakan ya biyo bayan ne da jama’a suke ta koken sun biya kudi sunyi Apply na Shirin Amma har yanzu bankin ya gaza Basu rancen da suka naima.

Yau shekara guda kenan da Yan watan ni ba ayi approved na Wanda suka naimi Rancen Kudin

Amma zuwa yanzu dai bankin ya bayyana cewa bashine yake da Alhakin approved na loan din mutanen ba

Nirsal sun Kara dacewa Zaki iya tuntubar CBN da su biya ku kudi Apply dinku idan har basuyi approve naku ba

CHECK YOUR AGSMEIS LOAN DASHBOARD

APPLY AGSMEIS LOAN

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button