Advertisment
notice

Hukumar Kula Da Harkokin Bayar Da Rancen Kudin Nyif Sun Fitar Da Sanarwar Ga Wanda Suka Karbi Rancen Kudin

Sponsored Links

Wanda suka Sami Rancen Kudin kudi daga Nyif wato asusun saka jarin matasan nigeria
Karkashin bankin Nigerian police force microfinance bank plc

Ma’aikatar matasa da wasanni ta Tarayya ke jagorancin shirin bayar da Rancen Kudin ga matasa Yan nigeria
Hakika duk Wanda ya samu wannan Rance yaje yayi abinda ya Kamata da Rancen da ya samu domin kuwa ya zama Dole Wanda Suka Ci gajiyar Shirin su maido da rancen da aka Basu ganin yadda rundunar yan sandan Nigeria ta shigo cikin shirin.

Minista matasa da wasanni Sunday dare ya shigo da hukumar Yan sandan nigeria cikin shirin ne domin su taimaka Masa wurin dawo da rancen kudade da ma’aikatar matasa da wasanni ke bawa matasa

Sanin kowane Babu wata karamar hukuma da Bata da police station a nigeria

Shiyasa minista yayi amfani da bankin NPF MICROFINANCE BANK PLC
Idan har kana cikin Wanda zasu ci gajiyar Shirin NPF BANK zasu tura maka da sakon ka bude asusun ajiyar da bankin
Domin Basu yarda suyi amfani da wani asusun ajiya data wuce na hukumar Yan Sanda ba

Kusani Shirin bayar da rancen asusun saka jarin matasan Najeriya NYIF Yana tafiya Bai Kare ba Za’a cigaba da biyan kudin ga Wanda suka gudanar da karbar horo har ma Wanda Basu karbi horo ba matukar sun shigar da bayanan su
Domin hakan shine matakin farko

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button