Advertisment
notice

An Rufe Register Tallafin Kudi Na RRR

Sponsored Links

Hukumar Bayar Da Tallafin Kudi Na Nassco wato RRR
Rapid Response Register sun rufe register tallafin kudin
A yau ranar 6 ga wata suka rufe shafin bayan da Suka wallafa Sanarwar rufe register
Shafin register din dai ya jima a bude Wanda an dauki lokaci Mai tsayi ana aiwatar da register tallafin
Zuwa yanzu wanda Suka Cika Tallafin Kudi zasu jira gwamnatin tarayya na Dan wani lokaci da zasu Fara Turawa da Al’ummar kasar tallafin kudin su naira 30k

Jama a sai a kiyaye ga duk wani Wanda zaice kabashi wani Abu yanzu ya cika maka tallafin kudi na RRR duk Wanda yace maka Haka kada ka yarda domin zai cuceka ne
Ba wani tallafin RRR da zai iya cika maka

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button