Har Yanzu Ana Register RRR Amma Ankusa Rufewa

Yau za a rufe register tallafin kudi na RRR
Gwamnatin Tarayya nigeria ya bayyana cewa zata rufe Register RRR a yau 15 May,2024
Amma saidai gashi yau Monday har yanzu gwamnatin tarayya Bata rufe register tallafin ba idan kana da sha’awar cika wannan tallafin sai ka naimi agent nasu wato Wanda gwamnatin tarayya ta wakilta a harkan register
Zuwa yanzu dai tinda an haura 15 may din da suka ayyana a ranar da zasu rufe wannan tallafin babu Wanda zai iya fada maka lokacin da zasu rufe register
Amma dai daga yanzu zuwa kowane lokaci zasu iya rufe register
Idan kana son cikawa zaka Sami agent nasu zasu cika maka
Amma idan ya wuce yau tofa ka makara
Ga number wayar Mai cikawar Nan wato Agent din tallafin 08140018431
Ku sani shafin ginsau bazai iya Muku ba saboda baya cikin agent din Shirin
Muna son ayi share nasa wannan sakon domin Al’umma su Sami damar cika wannan tallafin
Fatan nasara.
Also Read: Npower Sun Sake Fidda Sababin Ma’aikata a Batch C Stream 2.