Ana Cigaba Da Daukar Sabbin Ma’aikata A Jihar Kano
Damar aikin yi
Sai dai wannan damar iya Yan jihar Kano ne jihar Kano din ma zuwa yanzu har an rufe wasu local government din zuwa yanzu dai local government biyu ce form nasu yake tafiya
Wannan aikin ya kasance permanent aiki ne
Hadin gwiwar ne da kungiyoyi tare da hukumar HR
Sannan yanayin aikin shine a asibiti ne
Duk Wanda ya Sami wannan aikin za a tura shi asibiti domin gudanar da aikin sa a Chan
Aikin da zakuyi shine
Daukar katin duk wani jariri da akayi ma allurar rigakafi tare da wayar da Kan mata Akan mahimmancin yin allurar rigakafi
Zuwa yanzu dai wasu jihohin har sun Fara tura mutane zuwa wajen aiki wasu jihohin Kuma suna Kan yiwa jama’ar da suka naimin aikin text
Itama yanzu jihar Kano din local government biyu ce Bata cika ba
Warawa da Kuma dawakin kudu
FATAN NASARA