A ranar litinin da ta gabata an cigaba da biyan naira 30,000 RRRWanda aka an Fara tura tallafin kudin tun wasu Bayan kwanaki Amma daga baya aka tsaya da turawarWanda Shirin Yana karkashin Shirin covid-19 na musayar kudi na RRRAN WAREWA TSARIN TALLAFIN LOAN NA NYIF NAIRA 75BNSauran batches na iya fitowa yayin da ma Aikatar ta karfafa tsarin bada agaji ga koma bayan tattalin arziki da annobar covid-19 ta haifarAnyi register RRR tun a shekarar da ta gaba ta 2021 Wanda Kuma a yanzu 2022 ma an sake bude ta Amma sai dai ba kowace jihar Kuma aka sake bawa damar yin register din baDaga ranar litinin zuwa yau dai ana cigaba da turawa mutane kudin zuwa bank account nasuSai dai turawar kudin na yanzu Yana tafiya a slow slow ne ba kamar yadda akayi ta turawa mutane lokacin farko baFatan nasara