Advertisment
News

Gwamnatin Nigeia Ta Ware Kudi Naira Biliyan 75 domin tallafawa matasa

Sponsored Links
Gwamnatin tarayya ta amince da bayar da biliyan 75 ga tsarin tallafawa matasa domin dogaro da kansu.
Ministan cigaban matasa da wasanni na Nigeria me suna Sunday dare ya bayyana cewa Gwamnatin Nigeian ta amince da bayar da biliyan 75 domin tallafawa matasa acikin tsari me suna Nigeria Youth Investment Fund (NYIF) a turance Wanda aka cike a shekaran 2020.
Domin bunkasa kasuwanci matasa da dabarunsu ga dukkan Yan nigeria.
Mr. Segun Oke, Director na Procurement daga Ministry na bunkasa matasa da wasanni ya Kara da cewa acikin mulkin me girma buhari Yan kasa fiye da miliyan dari 100m aka fidda daga talauci da halin kaka naka Yi.
Matasa daga jahohi 36 hade dana tarayyar Abuja zasu samu wannan kudin.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button