notice
Za a Fara Daukar Sabbin Ma’aikatan Sojan Sama Na Wannan Shekarar

Sponsored Links
Air Force Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata
Rundunar sojojin Saman nigeria ta bayyana cewa zata dauki Sabbin jami’an aikin soja na wannan shekarar za a Fara register Sabbin Ma’aikatan ranar 11/4/2022 sannan Kuma zasu rufe register daukar Ma’aikatan ranar 22/5/2022
Masu Sha awar cikawa zaku saurari zuwan ranar 11/4/2022 domin kawo muku link din da zaku cika
Fatan nasara
Sponsored Links