Bankin Nirsal Microfinance Sun Fidda Sabon bashi Marad Ruwa.
Kamar yadda kowa yasani bankin Nirsal microfinance ya Sha bawa mutane bashi karkashin Gwabnatin tarayya Wanda wannan bashin me ruwa ne sannan za’a biya tsawon shekaru uku.
Dubban mutane sun samu wannan dama Wanda mutane sun samu damar Kama Sana’a wasu sun siya abubuwan da suke da muradin siya.
To yanxu wannan bankin ya shirya domin ya bawa wasu matasan wanann bashin kudin domin marasa Sana’a su Fara masu son bunkasa sana’ar su bunkasa hakama masu son su siyi wani abu su siya.
Saide ya kamata kowa ya sani wannan bashin ba Daga Gwabnatin tarayya bane daga bankine na microfinance Kuma dole duk Wanda ya cika suka bashi dole ne ya biya.
Sannna ya rabu gida biyu
Na farko Ana kiransa da HOUSEHOLD shine na masu kananun kasuwa da kananun manoma da Kuma masu son Fara kasuwanci ko siyan wani abu me muhimmanci Wanda zai kawo Masa kudi adadin kudin da ake badawa daga dubu dari daya zuwa dubu dari biyar.
Danna shudin rubutun dake kasa domin cike household
Sannan na biyu Ana kiransa da SME shi Kuma shine na masu manya kasuwanci da manoma sannan shine Wanda ake bada kudi kdaga dubu dari biyar zuwa miliyan.
Danna shudin rubutun dake kasa domin cike SME
muna muku fatan nasara
Also Read: Hukumar Bada Tallafin Kudi ta NASSCO Zata Cigaba da Turawa Wanda Basu Samu Wannan Tallafin Ba