Advertisment
notice

Hukumar bada tallafin kudi ta NASSCO zata cigaba da turawa Wanda Basu samu wannnan tallafin ba

Sponsored Links

Hukumar bada tallafin kudi ta NASSCO zata cigaba da turawa Wanda Basu samu wannnan tallafin ba acikin watan na July zuwa September 2022.

Wannan hukumar ta shirya tsaf domin cigaba da bawa Wanda suka cike wannan tallafin Kuma Basu samu ba.
Acikin wannan lokaci da suka ware daga July zuwa September sun tsara za’a bada tallafin kudi kimanin dubu 30,00 ga mutane miliyan biyu a dukkan sassan fadin kasarnan.

Kamar yadda kowa yasani wannan Shirin an tsara shine za’a bada dubu biyar har tsawon Wata shida saide hukumar ta NASSCO tayi tunanin gara ta bawa mutane kudin a dunkule domin suyi amfani dashi ta babbar hanyar da zasu Mora a gaba.

Hukumar ta NASSCO tace ga Wanda suka samu da farko da Kuma Wanda za’a bawa a gaba Gwabnatin tarayya ta ware kudi kimanin dalar amurka miliyan 800 domin bawa mutane akalla miliyan 10 da dubu dari biyu tallafin dubu 30.

Hukumar ta NASSCO ta Kara da cewa wannan Shirin ya tanadi wasu Hanyoyi masu amfani ga mutane sannan Babu ranar da za’a ce ga karshen Shirin.

Saboda haka ya kamata dukkan Wanda ya cike wanann tallafin daya kwantar da hankalinsa Nan gaba kadan zai samu rabonsa duba da makudan kudaden da Gwabnatin tarayya ta fitar domin bawa mutanen kasar Nigeriya.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button