News
Bidiyo Yadda yaron Bello Turji Ya Fasa Kwai A Hannun Yan Sanda
Rundunar Yan sandan jihar katsina sun sake Kama wani gawurtaccen Dan ta Adda Kuma yaro ga shugaban Yan bindinga wato bello turji
Aminu sani matashi ne Mai shekaru 24 to 25 ya shaidawa Yan sanda Bai San iya Kar mutanen daya kashe ba
Wannan matashi Aminu sani Dan asalin jihar zamfara ne sannan kuma ya bayyana yadda suke Kai hare hare zuwa garuruwa
Gadai faifam bidiyon Nan ku saurari Shirar daga bakin sa
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.