Advertisment
News

Ni Mutumin Kirki Ne Kaddara Ce Kawai Ta Afkamin Makashin Hanifa Mai Suna Abdulmalik Tanko

Sponsored Links
Ni mutumin kirki ne kaddara ce kawai ta afkamin 
Makashin hanifa Mai suna Abdulmalik Tanko 
Ya shaidawa Kano online tv cewa
Shi mutumin kirki ne kaddara ce ta afka Masa ya aikata hakan
Abdulmalik Tanko ya caccaki masu aibanta shi Yana Mai cewa kaddarace ta same ba wani Abu ba.
Matashin ya bayyana kansa cewa shi mutumin kirki ne Mai Riki da addini, kaddarace ta Kai shi ya aikata abinda ake zargin sa da shi
Kuma kowa baya wuce kaddarar sa don Haka addu’a ya dace ayi Masa ba zagi ba ko la anta ba tun da masu zagin suma Basu San wacce irin kaddara ke jiran su a rayuwa ba
Mudai muna fatan Allah ya sa ba mummunar kaddara a rayuwar mu
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button